SIRRIN JUYODA HANKALI dakuma
mallakar mutum mace ko namiji
Shi wannan Aikin Anayinsa musamman akan abunda yashafi duk wata matsalar auratayya ko Soyayya tsakanin saurayi da budurwa,
to duk wanda yakesamun matsala wajan naiman aure, kokanason yarinya ita bata Sonka kuma kanaso kajuyo da hankalinta izuwa gareka, to
ana samun farin GORO sai kabarashi biyu to kowane
barin ka rubutamasa WALAQAD HAMAT BIHI WAHAMMA BIHA daga cikinsa ake rubutawa to idan namijine yakeson yamalaki macen dakuma dawo da hankalinta kansa to HAKURIN daya kecikin ayar zakabude karubuta sunanta saikacinye goran,
idan kuma macece takeson tamallaki namijin dakuma dawoda hankalinsa kanki to MI,ARAR da take cikin ayar zaki bude kisaka sunansa sai kicinye
goran to ko namijin ko macen duk wanda zaiyyi haka zaiyi
sai kayi kwana bakwai 7 kullum kanayin rubutun ajikin rabin barin goran kuma kanacinyewa to wlh zakayi mamakin mallakar dazakayima wannan mutum cikin gaugawa,
idan akayi akan matsalar naiman aure to komai zai daidaitu kuma za'ayi auran insha allahu, wannan Sirrin mujarabunne ,.
Allah Kacigaba da yimana Jagoranci Acikin Dukkanin Al'Amurranmu Ameen Summa Ameen