Sirrin Mallakar zuciyar mutum | mace ko Namiji

 SIRRIN MALLAKAR ZUCIYA

DA JEFA SOYAYYA



Wanda yakeson mallakar mutum mace ko namiji dakuma jefa kauna mai tsanani azuciyarsa/ta insha allahu

Sai'akaranta YASIN kafa 3

Amma kowace kafa 1 idan anzo kowane mubinin

Za'atsaya akaranta wannan ayar kafa 7 

علي الله أن يجعل بينكم وبين الذين عاديتم منهم مودة والله قد يرواللة غفوررحيم

Kafa 7 haka za'ai kowace

Muben idan angama sai aroki allah bukata za'ai wannan aikin kullum tsawon kwana 3 ajere

amma ka'idar aikin ba,ayinsa Sai cikin dare Kamar misalin 12 Na dare haka za,ayi kullum Idan ankammala Sai ai sadaka DA abunda yasamu bukata zata Biya cikin gaggawa in sha Allahu izninsa kayi comment da salatin annabi s a w share zuwa group 3 domin wasuma su amfana.


Post a Comment

Previous Post Next Post